top of page
Sarari Don Hadi, Rabawa da Habaka
WeCie shine cibiyar sadarwa da aka Haifa saboda bukatar iya ganin aikin kwararrun mata masu launi ke yi akan rikicin mata da maza ta gaggawa a kasashen su da sauran wurare. Wanan taro Yana ba da sarari ga kwararrun mutane Don Haduwar mata masu launi a duniya, su tattaumawa, a sami mafita su kuma hada Kai da juna. Idan kuna son Karin bayani game da membobinmu sai a Danna shafin membanmu domin Karanta bayanin martabarsa, a kuma Danna OurView blog domin a karanta, kalla da jin su Kai tsaye. Idan ke maca Mai launi ne Wanda ke aiki da rikici tsakanin maza da mata na gaggawa - an Samar da wanan sarari domin ki kuma Muna fatar ganin ki anan.
Shiga nan. Muna marabce ku da fatar ganin ku a ayukan mu masu zuwa
bottom of page