top of page
ASSOCIATE MEMBERS

WeCiE an Haifa ta ne saboda bukatar amintaccen sarari Mai ma'amala da ma'ana inda mutane za su hadu da wandasu, su tattaumawa, Rubuta tambayoyin su, fada abubuwan da suka sani, kuma su sami amsoshi da suke nema.  Wannan taron, an yi take domin a ji muryuyin Mata masu launi Wanda suka gabata na kwareyar ilimi da kuma mafita Suna bukatar dandamali Don musayar ra'ayin da kuma hanyar Gama Kai Don daukaka gudumawar Mata masu launi da jagoranci da ke haifar da rikice rikicen jinsi a faggen gaggawa- tare da dukanmu. Ko ka Dade a wannan aiki ko Kai sabo ne, Muna yin maku Maraba a Mata masu launi ta gaggawa.

Wannan taron amintaccen sarari ne. A Rubuta abin da ake so. Doka daya me muke da shi: a yi kirki da juriya

AYI KIRKI DA JURIYA

Nan amintaccen sarari ne. Doka daya muke da shi- ayi juriya da kirki. Hanyar sadarwa Mai karfi itace zata iya rike ra'ayoyi dabab- daban ba tare da rabuwa ba. Bari mu nufe wannan.

close-up-beautiful-young-black-woman-smi
female-indian-friends-mobile-concept-P9N

WANENE ZA'A HANA SHI?

Muda Muna mutantta junan mu, mu saurare juna ko bamu yarda da abin da suka ce ba, muyi aiki ba tare  da Muna wariya ba, baby wanda za' cire shi a Wanna taron. 

senior-woman-using-laptop-to-connect-wit

TUNTUBA

TUNTUBA

KA'IDODIN TATTAUMAWA

KA'IDODIN AIKI

bottom of page