MEMBOBI DA TARON MU
WeCiE an Haifa ta ne saboda bukatar amintaccen sarari Mai ma'amala da ma'ana inda mutane za su hadu da wandasu, su tattaumawa, Rubuta tambayoyin su, fada abubuwan da suka sani, kuma su sami amsoshi da suke nema. Wannan taron, an yi take domin a ji muryuyin Mata masu launi Wanda suka gabata na kwareyar ilimi da kuma mafita Suna bukatar dandamali Don musayar ra'ayin da kuma hanyar Gama Kai Don daukaka gudumawar Mata masu launi da jagoranci da ke haifar da rikice rikicen jinsi a faggen gaggawa- tare da dukanmu. Ko ka Dade a wannan aiki ko Kai sabo ne, Muna yin maku Maraba a Mata masu launi ta gaggawa.
Wannan taron amintaccen sarari ne. A Rubuta abin da ake so. Doka daya me muke da shi: a yi kirki da juriya
KA'IDODIN TATTAUMAWA
KA'IDODIN AIKI
MEMBOBI
Idan kayi aiki a fagen fasaha na GBV a cikin gaggawa
Idan kana kina aiki a fagen fasha na cin zarafin jinsi sai a yi regista a nan/ shiga Don Haduwar da membobi
Duba domin a bi sauran membobi, a yi Karin rubutu
AYI KIRKI DA JURIYA
Nan amintaccen sarari ne. Doka daya muke da shi- ayi juriya da kirki. Hanyar sadarwa Mai karfi itace zata iya rike ra'ayoyi dabab- daban ba tare da rabuwa ba. Bari mu nufe wannan.
WANENE ZA'A HANA SHI?
Muda Muna mutantta junan mu, mu saurare juna ko bamu yarda da abin da suka ce ba, muyi aiki ba tare da Muna wariya ba, baby wanda za' cire shi a Wanna taron.