top of page

GAME DA MU

 Sarari domin Hadi, Rabawa da Habakawa

Babban manufar haddin yannar gizon shine kirkiro kawancen hadin gwiwa tsakanin mata masu launi a duk fadin duniya wande ke aiki batatuwan da suka shafi cin zarafin mata- a wasu rikice rikice da yanayin gaggawa. Aikin na iya Zama da wahala kuma da kadaici. Musamman idan Kai nai kawai kwararre game da rikici- rikicen Mata da maza ko idan mata masui launi iBasu da yawa. 

 

Wanan hanyar sadarwa tana kokarin magance wannan kwareyar kadaici da kari. Muna fata kwanan na zamu iya Samar da wata hanyar nuna gwanintar mu da aikin mu ta hanyar yannar gizo da kuma yadda ake gudanar da ayyukan da wurin shafi.

Idan kuna son Karin bayani game da membobinmu sai a Danna shafin membanmu domin Karanta bayani martabarsu ko a Danna shafin OurView blog domin a karanta, kalla ko jin membobinmu Kai tsaye. idan ke mace Mai launi ne kuma kina tunanin hada Kai da mu,kada ki jira. Ki bi mu anan.
 

Muna marabce ku da fatan za mu gan ku a ayukan mu.

forwebwoman-using-computer-in-work-CATLD

TUNTUBA

Na gode!

bottom of page